SHAWARI GA IYAN MATA
Asslamu alaikum iyan mata adon gari in naku ba gari. Tabbas kuna burgewa burgewarku hartake sawa ake yabanku . kune kashin bayan kowa kuma kune kukw zama uwa. Hakan yasa ba a barinku a baya kuma ku sabi dayawa da dama daga cikin gayu da bazarku suke sanun daukaka da nutsuwa. Kunga ashe kunada wata kima da daraja wada kowa yasan ado baicika saida ku adon gari. Kuna muna jin dadin kokarin da kukeyi don ganin kun burge kowa a gari' Ku kara Ku kuma kokari muna alfahari da ku . Abu na karshe shine idan ana shagalin duniya Dan Allah don't Annabi kar a manta da lahira .kuma ayi komai cikin tsari na addini da koyarwan nusulunci , don jin kadan zaki zama uwa koma kizamto shugaba din haka kinga zaki zama abin kwaikwaya ga kuma mutuwa ga jonciyar kabari ga kma tsayuwa, son haka yakei mai nazari karki yarda kayan duniya su dauke miki hankali daga anbaton Allah da sayarda sallah akan lokaci .
Comments
Post a Comment