AMFANIN HABBATUSSAUDA A TAKAICE


Habbatussauda yanada matukar amfani  ga jikin Dan Adam  wada hadisai da dama an rawaito annabi sira da aminci su tabbata agreshi tareda alayengidansa, yana cewa habba yana maganin dukkan cuta, sai a kula da wannan magani da manzon Allah yace yana maganin cututtuka masu yawan gaske a jiki. don sauraren bayanen cikin sauti da karuwa da ilimin yadda ake sarrafa habbatussauda ta hanyoyi da dama adanna wannan jan rubutun AMFANIN HABBATUSSAUDA A JIKIN DAN ADAM Mutuwane  da tsufa kawai habba bai magani' an kuma gano yana tsayar da jini a yayin jin ciwo ya kuma busarda rauni, yana kuma kashe shutar totonos da ake dauka daga jikin karfe a yayin jin ciwo. Ga masu fama da rashin barci kuwa su sha da ruwan sanyi kamun likacin barci .karin bayani na cikin wannan bidiyo. AMFANIN HABBATUSSAUDA A JIKIN DAN ADAM

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa