Mafarki da babban mutum.

Mafarki da mutum maikima da daraja waton babban mutum, yana kamawa daga dukkan mutumin da Za a iya neman alfarma gunsa ko taimako shugaban kasa sarki ko mai unguwa ko limami,    Duk yanacikin jerin manyan mutane masu kima da daraja Da makamatan su. Wani lokaci zakaga kayi mafarki da daya daga cikinsu sarkin garinku ko gwamnan garinku. Ko wani mai Kudi Fassaran mafarkin na zama dayane Kamar yadda zanyi bayaninsa a gaba. To yanzu Bari mu Dan karu da wani abu,  wadda ya shafi mafarkin. Iyan uwa mafarki wani al amarine dake haskaka maka rayuwarka Don Ka San yanayin da kake ciki, Mafarki fitilace, mafarki ganine daga cikin gani wadda halittu suke gani wadda bada ainihin idanuwa na zahiriba. Amma wasu basa mafarki wasu kuma idan sunyi mafarkin idan sun tashi daga bacci sai sugar sun mance ko suyi sukasa tunawa hakan Na faruwa damutane da dama, Amma mu mudubine da mafarki wadda mutum yayi bai kuma mantaba. Da kuma rike lokaci da mafarn Ya faru don akwai lokutanda mafarki ke zama gaskiya da lokaci da mafarki baya zama gaskiya. Don sanin Wannan lokaci sai sauri wannan Mafarki babban mutum maikima da daraja samun alkhairi ne daga wannan mutum, idan Mutumin Ya kasance adali hakan Na nuna adalcin Wannan mutum zai riskeka. Idan kuma shugaba da akayi mafarki dashi azzalumine to mai mafarki zai hadu da sharrinsa. Idan mutum yagani a mafarkin Mai daraja yaimasa kyauta hakan Na Nuna idan yana neman wani abu a karkashin Wannan mutum to zai sami abin. Amma idan kyautar bata kasance kudiba,  don su kudi suna raba sakanin masoya, Hakan yasa Ba a aminta da mafarkin kudi. Dan Sanin mafarkin kudi

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa