GAFARAN ZUNUBAI

Asslamualaokum iyan barkanmu da wannan lokaci da saduwa daku cikin wanna sha wari ku kuna sirrib rayuwa dan haka idan Kannada damuwa ko matsaloli sun maka yawa ka kuma rasa ma fita, dirfafa yawan istigfari tana yaye fitinu kuma tana kawo kawarda zunubai. Maiyawan yinsa baze tabeba duniya da lahira kuma samu waraka  daga cututtuka masu tarin yawa . Yawan istigfara yana yaye talauci da kawar da damuwa.
Akullum kana yinsa harwayau in kanaso a gafartamaka zunubbanka koda sun kai kunfan kogi Allah zai gafartamaka, zaka iya daukan (subhanallahi azeem wabihamdihi)×100, sau dari Allah zai gafarta maka zunubbanka.
Idan kaji dadin wannan tamako muna rukonka daka bude mana hoto dake kasan wannan rubutun idan yabude ka dawo baya.MUN GODE.

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa