Addu an neman ilimin mai yawa Boko, arabiyya.

Asslamu alaikum iyan uwa barkanmu da warhaka dasaduwa daku a wannan lokaci dazanyi bayani ko bada wani sirri mai amfani musamman ma ga iyan uwana daliban ilimi, wannan sirrin namune kai ba dalibi kadaiba ko wadda bai karatu zai dauki wannan sirrin yana yi zai sami biyan bukata.don haka ina tafe da mabudin kokwalwa ga wadda yakeso yasan abubuwa masu yawa a rayuwarsa ko yaji kullum kwakwalwarsa ya washe yarika riskkar ilimomi masu yawa a rayuwa,
Ilimi nada muhimmanci kwarai da gaske idan bakada ilimi zaka samu duk abinda kake aikatawa baya kyau ko baxakaji ana son abin ko yabob abinda. Duk aiki da aka yishi da ilimi yana yin kyau kuma yana jawo hankalin jama a kuma wannan abin zai sami farin jini da shi mai aikin , don haka inaga yanada kyua munemi ilimi. Ilimi haskene rashin ilimi duhune don haka yakamata mu kaurashewa duhu musamarwa kanmu da haske wadda zamu rika gani daji dashi. Don iyan uwa abokai maikaratu mace kona miji ajarraba wannan abarwa Allah ikon sa. ako wane lokaci da safe kamun ya karya ko yaci komai yana iya tofa sunan Allah nan a ruwa mai kyau kafa ashirin20 saiya sha insha Allahu basira da fahimta zai sameshihi da yardan Allah ga addu an (YA-RAZZU).
Idan kaji dadin wannan taimako ka dannan hoton dake kasan nan idan yabude saika dawo baya Mun gode.

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa