MAGANIN RASHIN LAFIYAN JIKI

Asslamu alaikum.idan kana da rashin lafiya ko wace irice a jikinka, to saika karanta falaku nasi ka tofa a duk inda  yake maka shiwo kashafa da tafin hannunka. Allah madaukakin sarki zai dauke radadin ciwon.


An karbodaga Aish(R.A)race manzon Allah (s.a.w) yakasance  idan idan yana hin eadadin wani ciwo,said yadinga karantawa Kansas falaki da nasi yana tofawa,a yayinda cutar tayi tsani to nice name tofawa a gareshi. Ina shafawa da hannunsa. Ruwayar muslim.


Idan mutum yana fama da kawaneirin rashin lafiya ana iya karanta falakinasi ana tofawa ga Mara lafiya .Allah madaukakin sarki zaibada lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa