MAGANIN MALLAKA

SIRRIN mallaka. Asslamu alaikum iyanuwa Maza da Mata musamman iyan Mata da samarai masu neman aure wannan sirrin zai taimaka Kai harda matan aure. SIRRIN MALLAKA barka da warhaka barka da sake sahaduwa cikin wanna sirrin duk da akwai sirrika da dama na neman soyayya to amma wannan dazan sake mujarrabine mai zafi, don samun soyayya ga duk wadda kaba yaci Ko kika bashi yaci zaiji Yana sonki matuka. Mata da Maza zasu iya yi ba wata matsala ga yadda sirrin yake.Ana samo dabino guda goma shaTara 19 ako wanne dabino ana tofa (BISMILLAHI RAHAMANIRRAHIM )19. sannan ako wanne dabino ana tofa wannan Aya kafa 19 ( WAALKAITU ALAIKA MUHABBATAN MINNI) ako wanne guda harka gama.ga BAYANIN cikin video GA YADDA BAYANIN SIRRIN MALLAKA To duk wadda yaci wannan dabino zai soka Ko zai so ki matuka. Ba rabuwa mujarrabun sirrine na gaske. Ana iya raba dabinon ga Jama a daidai har su kare Ko abaiwa mutum daya zaka samu zaka tan mutane da suka ci da yardan Allah. Allah ya bada sa a ameen. GARGADAN BABUHANNUNA GA DUK WADDA ZAIYI AMFANI DA WANNAN SIRRIN MACE KONA MIJI DON CUTA KO CINZARAFIN WANIBA KO AIKATA MUGGAN AYYUKAN WADDA ADDININ MUSULUNCI YAI HANI DA ITABA.