Adduan neman abinci
KARANCIN ABINCI ___addu an yadda za a sami abinci, akaranta zuwa karshe za a amfana______ Abinci shine sinadarin farko wadda mutum yakesamun kuzari idan ya samu yaci. kamar yadda yake cikin wannan bidiyo. ADDU AN NEMAN SAMUN ABINCI Abinci shine lafiyan dukkan wani Abu mairai wadda zai sami walwala a yayinda yai arba da ita( abinci) don haka abinci nada matukar amfani ga remu baki daya Iowa yasan wannan. Misali; idan mutum ya ini bai Ciba sai kaga dukkan jikinsa sunyi sanyi. Idan likita zai bada magani zai tanbaya yaci abinci? Idan da lokacin sallah yayi kuma gashi an kawo abinci anso kafara da abinci don samun kuzari. Hakan yasa mutane suke fadi tashi don su sami abinda zasu ci. Acikin harkar Neman abinci wasu Na wahala matuka wasu kuma wahalar ba sosaiba kowa dai da yadda Allah ke saukake masa yanayin samunsa. Dangani yadda jama armu ke fama da yadda zasu sami abinci da abinsha bai yuhuwa ta Dadi Na lashi takobin kawo sirrin da za a sami kusanci Ga Mahaliccin abi...