Fitar da aljani daga jikin mutum

Asslamu alaikum idan ana so a fitar da aljani daga jikin biladam ko ya kone shi,to a karanta kulauzu birabbin falaki kafa bakwai akunnen dama sannan a karanta kul auzu birarrabinnas kafa 7 a kunnen hagu.sannan a kuma karanta ayarul kurciyyu kafa 7 a cikin kunnansa. Sannan a karanta addua mai zuwa kafa7 a cikin kunnan  Aljanin zai fita koya konne da yardan Allah. RABBI A UZUBIKA MIN HAMAZATI SHAYADIN WA A UZUBIKA RABBI AN YAHDBURUNI.

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa