Mafarkin Ruwan sama
FASSARAN MAFARKIN RUWAN SAMA
Ruwan sama a mafarki rahamace, da alkhairi da arziki wajen wasu wadan su kuwa ukuba ne Ko bakin ciki Ko na dama. Idan ruwan sama ya kasance yayyafi ne to wadata ce da arziki, idan idan kuwa aka taka ruwa da tsawa to Yana nunawane abisa wahala da hadari idan a kebantaccen wurine wadda aka sani to Yana yin bakin cikin da zai Sami mazauna wurin.
Idan kuwa aka yi mafarkin ruwan ya game gate makil to Yana nuna Garin zasu shiga wani wahala ma wuyacin.
Idan kuwa aka ga gari mare hadari yayi gangami a at abaka ruwa ta Ko ina to hakika mutane zasu Sami wadata da farinciki.
Comments
Post a Comment