Mafarkin Zuban Hakori

Wani lokaci mutum kan sami Kansa cikin wani yanayi na mafarkai iri dabam dabam har wani lokaci abin ya dameka, Watakil kana kwanciya da addu a amma mafarkai yaki dainawa, Duk da cewa addu a kan a kwanta tabbas yana hana mafarkai mugaye . Ga wadda suke da baiwar mafarki su kullum idan sun kwanta zasuyi mafarki sai dai mafarki bazai zama na ban tsoroba. Lalle Wannan yana faruwane da dama daga cikin mutane kasancewar suna da baiwa wadda suke gani a baccin su wadda suke riskar abubuwa da zaya faru da wadda ke faruwa dasu koda wani nasu. Hakan.   wani   baiwane daga Allah mahaliccin mu. Mafarkin da zubewar Hakora a mafarki nunine da ishara zuwa faruwan wani al amarumi maras Dadi daga cikin iyan uwa, ko aboki ko abokiya . Nafarkin faduwan hakori yana fadamaka cewa wani daga cikin Dan uwanka yana fama da rashin lafiya mai muni ,  ilhama da baiwa daga Allah zai iya nuna maka wannan siffar wadda idan kayi irin wannan mafarki zaka iya bincikawa zuwa Ga iyan uwa da abokan Hulda da makamantansu don kai agajin gaugawa.
Amma mafi yawan irin wannan mafarkin na faruwa idan Dan uwa bai tareda kai. Don Karin bayani ko samun cikakken fassaran wannan mafarki na zuban hakori sai a ziyarci wannan Idan kanada tamabaya kana iya yi kofa a bude take makukar muna kusa zamu amsa insha Allahu. Idan wannan fassaran ya ilimantar da mai karatu abude hoton nan dake karkashi rubutun nan idan ya bude sai dawo waba.     

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa