Karin girman Azzakari
Tsawon Azzakari
Hakika mutane da dama suna fama da kankancewar azzakari kuma da dama daga cikin mata suna sha awar Babban azzakari duk da cewa babban zakari bashine ke saka nishadi Na saduwaba iyawa da sanin yadda ake sarrafa jima'i kadai yake saka mace taji tana samun gamsuwa dakai. Koda ace kanada babban azzakari bakada ilimin sarrafa mace bazata gamsu dakai ba don haka karamin azzakari bashine matsalar jima'i ba .
Nafarko kazamto mai lafiya.
Nabiyu
Kazamto mai sanin salon saduwa.
Kowane wata kana sabis na maranka waton magance cutar sanyi basir da sauran cutuka dake hana sha awa da takurrwar Al aura ya zamto ya kankance.
Wasu mutane hilittassune yasa sukeda karamin azzakari wasukuma hakan ya farune sakamakon cutar basir da sanyin Mara wadda hakan yakan haifarda kankancewar Al aura.
Ga yadda zaka kara girman azzakarinka yazamto yayi tsawo da kauri.
Zanyi nuni da hanyoyi masu yawa ta yadda zaka sami damar kaurara azakarinka don gamsarda iyalinka.
Wasu azzarinsu baikai kimanin inchi. 3 da rabi ya tashi yakai 4 darabi ba .
Wannan yana daga karamin azzakari, azzakari mai tsawo yana tashi daga inch 6, 7 ,8,9
Ko fiye.
Akwai nauin abinci wadda idan kana cinsu azzakarinka zai rika kara girma, kamar cin KARASS,ALBASA, ZUMA,AYABA, NAMIJIN GIRO, DA CITTA,KANAN FARI,
KUKUMBA, TAFARNUWA.
ana hadasu GU daya a markadasu asa Zuma a tafasa arika sha safe da yamma kafin aci abinci , haka ana iya amfani dashi kan aje Ga iyali cokalin cin cinkafa uku ana yin haka za a sami biyan bukata.
Hanya Na gaba ana kara German azzakari iya yadda akeso sai a samun Jan nama soyayye asamu Zuma maikyau a zuba naman ciki zuman idan zaka kwanta da dare saika dauki tsoka daya kaci za a sha mamaki,
Za a kara kaurin azzakari da wannan hadin samu man VASILIN da KUNFAN MALIYA ana samunsa a gun iyan koli sai a daka yayi laushi sosai a kwaba da man za a rika lakuta ana shafawa iya jikin azzakarinka kullum akalla say biyu idan anyi wanka.
Comments
Post a Comment