Fahimtar mafarki
Kasancewar mafarki Yana zuwa da wasu yanayi na firgita ko ban tsoro ko yanayi na ji da gani wadda ke girgiza zuciya .
Mafarki na iya zuwa ma da murya ko ba murya ko magana Amma sakon da ke cikin mafarkin zaka fahimta musamman idan kayi nazarin abinda da ka gani a mafarki mai kyau ko mara kyau.
Shi mafarki Yana nuni ne ga Mai mafarki zuwa abinda zai faru ko yake faruwa ko kuma ya faru don ya ankaradda Mai mafarki da wani sako da ya kamata ya dauka , walau yai addu a don neman tsari ko neman tabbatuwar Al amarin .
* A wasu lokutan mafarki kan zo da akasin abinda mutum ya gani , ma ana idan ya faru to bazai faruba . Hakan na faruwa da dama daga cikin mutane, Haka wasu idan sunga Abu ya faru dasu a mafarki yakan zo ya faru dasu a zahiri komai nisan lokaci .
wannan duka Yana kasancewa da dama daga cikin mutane.
Don a fahintar da mutum dangane da mafarki akan siffan ta masa wani Abu don ya fahimci mafarki cikin sauki . Ba wai mfarkin na na nuna zaka Sami abinda ka gani cikin mafarkin ba duk da wasu mafarkin nasu daret yakan faru hakan .
Misali:
Idan kayi mafarki ka hau mota ko jirgin sama shikenan ya Zama dole ka hau ko ka mallaki abinba mafarki lokuta da dama ba Yana nufin hi akan ba,
don haka a lura da mafarki so sai .
Mafarki na makaluwa da wani muhimmin Abu don ya isar da wani sako cikin yare na mafarki don ma abocin mafarkin ya fahimta.
Wannan duka wani Al amarine na uban giji Mai komai Mai duka.
Shi Dan Adam ayayinda yake bacci ruhinsa na yawatawa kuma tukkan inda ruhi ke xuwa gan gan ana sanadda gangan jiki ta kwakwalwa ta yadda xai rike ya kuma San abinda ya ke faruwa da ruhinsa wadd ake butan mutum idan zai kwanta yayi alwala ko addu a domin samawa ruhinsa wani tsaro na mala iku ko samawa ruhinsa wani karfi ta yadda zai Sami galaba kan she danu cikin mafarki, wadda hakan kan kasance dalilin karfin addu a akanyi mafarki kamar tashi sama da sauransu.
Yana daga fahintar mafarki gani jinsi mutum daya cikin wani yanayi na Jin dadi ko rashin sa hakan na nuna siffan Mai mafarkinne, kuma halinda yagawannan ke ciki shine zai kasance dashi.
Ko ganin korayen ciyawu wannan da nuna kyawun rayuwa ne da samun ni ima a shekaran.
A wasu lokutan zai kasance kayi wani Hira kan ka kwanta mafarki na iya zuwa maka da kwatonkwacinsa a cikin mafarki.
Ko kuma kana bacci kosa da Kai wasu na magana ko Hira ko wani tashin hankali a unguwarku mafarki na iya dauko wani bari ya nuna maka ko zaka fahimta.
Idan wannan wannan bayani ya kayatar sai a ziyarci hoto dake kasa ifan ya bude sai a dawo baya.
Comments
Post a Comment