MAFITA A RAYUWA
Asslamu alaikum iyan uwa arayuwa akwai matsala ko damuwa wadda ba wadda yake sha anwan yaga ya fada ciki ko shi kansa ko wani nashi, akwai matular takaici ashe da kullewan kai idan mutum na cikin ma wuyacin rayuwa walau talauci ko nashi ake binka ko rashin lafiya ko kpkarin cimma wada mafita na rayuwa,duk abubuwane wada ba a sonsu amma sai yakan faru abisa wasu sababi ko ince wasu dalilai. dukkan wani abu daka ga yake faruwa walau da kai ko ga wani mai kyau ko mara kyau duk sunada sababbinsu, to kaga inkaga kasinci kanka cikin wani hali mai kyau ko mara kyau sakamakon wani aikine wada ta gabata ko ake ciki. Neman mafita kan hali na wahala abune mai kyau musammam mai tunani kan yadda yake ttausaywakansa ya kuma nema sauki ga Allah saiya yaye masa. Babu ko shakka maluma suna bayani yadda dan adam yake fadawa tarkon kunci na rayuwa da yadda Zai nami sauki Allah yaye lmasa da tauhidi da iklasi, face Allah ya dubeshi ya tausaya masa yakuma warware masa damuwarsa. ...