Posts

Showing posts from 2021

Mafarki da babban mutum.

Mafarki da mutum maikima da daraja waton babban mutum, yana kamawa daga dukkan mutumin da Za a iya neman alfarma gunsa ko taimako shugaban kasa sarki ko mai unguwa ko limami,    Duk yanacikin jerin manyan mutane masu kima da daraja Da makamatan su. Wani lokaci zakaga kayi mafarki da daya daga cikinsu sarkin garinku ko gwamnan garinku. Ko wani mai Kudi Fassaran mafarkin na zama dayane Kamar yadda zanyi bayaninsa a gaba. To yanzu Bari mu Dan karu da wani abu,  wadda ya shafi mafarkin. Iyan uwa mafarki wani al amarine dake haskaka maka rayuwarka Don Ka San yanayin da kake ciki, Mafarki fitilace, mafarki ganine daga cikin gani wadda halittu suke gani wadda bada ainihin idanuwa na zahiriba. Amma wasu basa mafarki wasu kuma idan sunyi mafarkin idan sun tashi daga bacci sai sugar sun mance ko suyi sukasa tunawa hakan Na faruwa damutane da dama, Amma mu mudubine da mafarki wadda mutum yayi bai kuma mantaba. Da kuma rike lokaci da mafarn Ya faru don akwai lokutanda m...

Mallakan zuciyan masoyi

Mutane da dama suna bukatan sirrin mallakan zuciya. Kowani mutum na bukata wata ta soshi Kodai wata take son wani ya sota . wanna n babu wahala idan kina ko kana Neman wannan sirrin to Ku share hawayenku yau ga sirri kyauta a hannunka sirrin baida wahala to koma yanada wahala ai Abu maikyau sai anyi masa hidima ake morewa akuma sama masa lokaci na musamman. Don haka kofofi nada yawa na budi da neman kariya da daukaka a rayuwa, wannan shima daya yake daga wasu kofofin samun haske da daukaka acikin al uma. Kuma ai idan muka duba ba a samun komai a Sauki.   ba ina nufin tsorataku kan wannan sirri n dazan bayarba a a inasone kufahimci muhimmancin abinda kuke so tareda yadda ake bashi lokaci Dan cimma burin rayuwa. Wannan sirrin mujarrabine angwada nakuma tabbar don haka karkuyi kokwanto kansa. kai idan kana ko kwanto ka jarraba zaka ga abin mamaki gaskiya na yadda zakaga yadda sirrin ke saka zuciyar mutum yaso maganarka . Mace nayi na miji nayin wannan sirri n Amma in son samu ayita ...

Samun mijin aure

Asslamu akaikum dafatan kasancewa cikin koshin lafiya, Allah yasa haka ameen. Rayuwa tayi tsada cimma nasara yana wuya aure yayi wuya ga wasu, ga wasu n kuma abin ba wuya kasancewar suna da farin jini da daukaka wadda hakan yasa suke da masoya ko manema. Wadda hakan ga wasu matan basu sami damar hakan ba, Amma dukda irin farin jini da mace budurwa ko bazawara takedashi amma sai a rasa wadda zai fito da niyyar aure, ko kuma bafarin jini m ba manema gabadaya. Wannan sirrin dazanyi bayaninsa zai magance ko zai kawo mafida gameda rashin manema ko rashin samun mijin aure, kamar yadda Na fada a baya wani lokaci ga manema amma ba wadda yake zancen aure, wannan sirrin zai bijiro da wadda zai aureki , wannan sirrin nakune mata. Mata kadai ke wannan sirrin  akwai na mazan ma  wadda nayi post akansa musamman a YouTube channel nawa samun aure gana na miji SAMUN AURE GANAMIJI Akwai bayanin sirrin cikin bidiyo da bayani filla filla kan yadda zaki sami mijin aure SAMUN MIJIN AURE Mace budur...

Mafarkin wuta

mafarki baiwane da bushara ga mai mafarki, musamman idan akasmu mafarki a lokutanda mafarki zai iya zamo gaskiya wadda a channel namu na farraran mafarki munsha fada, tsakiyad dare karshen dare,a baccin dare kenan a baccin rana da sauran bayane kan lokutan mafarki a duba jan rubutu dake kasa. Mafarkin wuta wani irin mafarkine wadda yake bayyanar da wani al amari muhimmi ga mai mafarki. Wani bangare mafarkin wuta yanan zama alkhairi wani lokaci baya zama alkhairi Tayaya yake zama alkhairi da kuma sharri zaku duba Wannan   MAFARKIN WUTA gani da duba da bincike ya nuna. Mafarkin wuta bayan    Ya faru da mutum cikin dare koda rana musamman lokutan da mafarki ke zama gaskiya, misali tsakiyar dare da karshen dare, haka kuma a yayin baccin rana da kuma bayan sallan asuba. Zai iya zama gargadi ga mutum ko kuma bushara ga mutum. Wani lokaci mutum zai yi mafarki wuta Na konashi ko kuma wuta Na cin wani abu ko kuma yaga wuta naci a wani wuri,  Mafarkin wuta yanada yanayi naban ts...

MUTUM DA MAFARKI

Mafarki yakasance muhimmin al Amari wadda Jama a da dama sukan samu kawunan Su ciki a yayin bacci . Maza da Mata kanyi mafarki haka Yara da suffai kanyi mafarki iri daban daban,  Amma mafarki dayafi Jan hankalin shine mafarki da mutum yayi ya kasa mantashi ko bayan ya Tashi daga bacci ko Wani lokaci Mai tsawo. Tambaya, tun Nakasa manta mafarki hakan na nuna mafarkin Mai yuhuwane? Amsa, a a mafarki akwai Na gaskiya akwai wadda bana gaskiyaba. Yadda ake gane mafarki wadda bana gaskiyaba Yana nuni da zahirin lokacin da mutum yayi mafarki da dare ko Rana don akwai yanayi da mafarki bazai Zama gaskiyaba. don Karin bayani Kan lokacin da mafarki zai Zama gaskiya ko bazai zama gaskiyaba Sai a ziyarci na Yanada kyau mutum Idan yai mafarki mussamman wadda ya taba zuciya Idan kana Neman tsari da wannan mafarkin Idan harkana gani Na sharrine ko kana sammanin alkhairi ne yanada kyau kayi sadaka da wani Abu wadda Allah ya hore Maka , Sai kayi niyya Ya Allah ka tabbatar mun alkhairi dake cikin ...

YADDDA ZAKA SAMI KUDI A SAMAN INTERNET.

Da gmail dinka zaka samu makudan kudi masu yawa wadda zasu isheka walwalar shekara nasan zakayi mamaki ko gaskiyane a karanta zuwa karshen wannan rubutu, na kuma tabbata da gmail account dinka waton email dinka , idan kayi wannan aiki zakayi murna da murmushi sosai kuma wata rana za ayi mini godiya idan har aka cire kasala akayi hakuri za a dace. ka karka zata yanke tsaka ba don komai sai don ina da tabbaci akan haka,  hakanka zata cimma ruwa cikin lokaci kalilan. Kamun na ci gaba mai karatu ka taba aiki a biyaka ladan aikin dakayi a yanargizo kuwa? Idan baka tababa wannan site zasu biyaka. ` In baka taba ba ka fara da wannan aiki, da  da bayaninsa zai zo a gaba. Ka dai tseya ka  nutsu don ka fahimci abinda ake kira da Neman alkhairi ko neman arziki dolene ayi hakuri don cimma nasara , sa annan ka wanke zuciyarka da tunani ko bazaka sami arzikiba a rayuwa ko kuma ka raina hanyar nema don bakada tabbacin inda arzikinka yake ba. Komai lalube akeyi sai a dace. Akoda yauce kasa a...

Sirrin Bissmillah Kashi na (02)

Image

MAFARKIN AIHU

Image
Mafarkin Aihuwa nadaga mafarki daya addabi matayen mu a yau musamman iyan mata wadda muke yawan samun yawan tanbayoyi kan mafarkin aihuwa a mafarki hakan yasa muka zakulo muhimman bayanai kan mafarkin aihuwa ta yadda za a karu . Mafarkin aihuwa yakan shafi jinnu bayani na cikin wannan bidiyo.

MAGANIN FARINJINI

Image
Farin jini nada matukar muhimmanci duk abibda kakeyi idan ba farin jini to baza a ga cigaba ba, kiwane irin nasara yanada hadin da farin jini da kwarjini don Haka a saurari wannan bidiyo dake kasa don samun bayanai kan yadda za a sami farin jini da daukaka tamkar farin wata.

SIRRIN HABBATUSSAUDA

Image
Habbatus sauda nada mautukar amfani mai tarin yawa wadda manzon Allah ya ambaceta da habbatul barka, yana maganin cututtuka masu yawa cikin jikin dan adam. Kuma yana maganin cutuka masu yawa, yana warkarda dukkan shuta. Saidai mutuwa da tsufa, don sanin yadda za ayi amfani dasu samun waraka asaurari bidiyo dake kasannan.

ADDU AN CIWON KAI

Image