MUTUM DA MAFARKI

Mafarki yakasance muhimmin al Amari wadda Jama a da dama sukan samu kawunan Su ciki a yayin bacci . Maza da Mata kanyi mafarki haka Yara da suffai kanyi mafarki iri daban daban,  Amma mafarki dayafi Jan hankalin shine mafarki da mutum yayi ya kasa mantashi ko bayan ya Tashi daga bacci ko Wani lokaci Mai tsawo. Tambaya, tun Nakasa manta mafarki hakan na nuna mafarkin Mai yuhuwane? Amsa, a a mafarki akwai Na gaskiya akwai wadda bana gaskiyaba. Yadda ake gane mafarki wadda bana gaskiyaba Yana nuni da zahirin lokacin da mutum yayi mafarki da dare ko Rana don akwai yanayi da mafarki bazai Zama gaskiyaba. don Karin bayani Kan lokacin da mafarki zai Zama gaskiya ko bazai zama gaskiyaba Sai a ziyarci na Yanada kyau mutum Idan yai mafarki mussamman wadda ya taba zuciya Idan kana Neman tsari da wannan mafarkin Idan harkana gani Na sharrine ko kana sammanin alkhairi ne yanada kyau kayi sadaka da wani Abu wadda Allah ya hore Maka , Sai kayi niyya Ya Allah ka tabbatar mun alkhairi dake cikin wannan mafarkin sharrin dake tafe uban giji ka kare. Da lilikuwa kuwa mafarki Yana nuni da zuwan Wani Al Amari  dazai faru ko yake faruwa da kai.haka Kuma sadaka yana kawar da fitintunu Kuma Yana daura mutum Kan abokan gabansa. Ga yadda ake samun galaba Kan abokan gaba ADDU'ATambaya ana daukan mataki a yayinda akayi mugun mafarki? Amsa,  eih, to Amma a yayinda ka kwanta ko ka manta bakayi addu aba Sai kayi Wani mafarki Mai muni ka razana ko firgita , Abinda zakayi ka Tashi ka karkade shinfidarka da mayafinka sa Annan kayi addu a ka kwanta da bangaren dama . Don sanin addu a dazakayi saika duba wannan ADDU'A Don haka yin addu a kamun kwanciya Yana taimakawa kwarai da gaske . Tambaya dukkan mafarki daga Allah ne? Amsa, A'a. Akwai mafarki daga Allah , akwai wadda mugaye me haddasawa. Mafarki daga Allah Yana nuna busharane gareke Kan wani Al Amari dazai faru Mai kyau ko mara kyau .mafarki daga shedan waton mugaye Yana bayyana irin shutuwa da sukeyi gareka ko suke Shirin yi.

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa