Mallakan zuciyan masoyi
Mutane da dama suna bukatan sirrin mallakan zuciya. Kowani mutum na bukata wata ta soshi Kodai wata take son wani ya sota . wanna n babu wahala idan kina ko kana Neman wannan sirrin to Ku share hawayenku yau ga sirri kyauta a hannunka sirrin baida wahala to koma yanada wahala ai Abu maikyau sai anyi masa hidima ake morewa akuma sama masa lokaci na musamman.
Don haka kofofi nada yawa na budi da neman kariya da daukaka a rayuwa, wannan shima daya yake daga wasu kofofin samun haske da daukaka acikin al uma.
Kuma ai idan muka duba ba a samun komai a Sauki. ba ina nufin tsorataku kan wannan sirri n dazan bayarba a a inasone kufahimci muhimmancin abinda kuke so tareda yadda ake bashi lokaci Dan cimma burin rayuwa.
Wannan sirrin mujarrabine angwada nakuma tabbar don haka karkuyi kokwanto kansa. kai idan kana ko kwanto ka jarraba zaka ga abin mamaki gaskiya na yadda zakaga yadda sirrin ke saka zuciyar mutum yaso maganarka .
Mace nayi na miji nayin wannan sirri n
Amma in son samu ayita da tsakaddare.
Ga yadda sirrin yake ka samu dabino guda 19 kawai, sa an nan kayi alwala kazauna
Ka fuskanci alkibla sai ka fara wannan aiki kamar haka aduk jikin ko wane dabino zaka tofa bismillahir rahmanirrahim kafa 19 a jikin ko wane dabino , sa an nan ka ka tofa wannan ayar WA ALKAITU ALAIKAMUHABBATABLN MINNI iyanan sau 19 jikin kowane dabino harka gama .
Zama daya ka gama to duk wadda kaba wannan dabino yaci ka mallakeshi
Baya karyewa na har abadanne .
Wasssalamu alaikum.
Comments
Post a Comment