YADDDA ZAKA SAMI KUDI A SAMAN INTERNET.

Da gmail dinka zaka samu makudan kudi masu yawa wadda zasu isheka walwalar shekara nasan zakayi mamaki ko gaskiyane a karanta zuwa karshen wannan rubutu, na kuma tabbata da gmail account dinka waton email dinka , idan kayi wannan aiki zakayi murna da murmushi sosai kuma wata rana za ayi mini godiya idan har aka cire kasala akayi hakuri za a dace. ka karka zata yanke tsaka ba don komai sai don ina da tabbaci akan haka,  hakanka zata cimma ruwa cikin lokaci kalilan. Kamun na ci gaba mai karatu ka taba aiki a biyaka ladan aikin dakayi a yanargizo kuwa? Idan baka tababa wannan site zasu biyaka. ` In baka taba ba ka fara da wannan aiki, da  da bayaninsa zai zo a gaba. Ka dai tseya ka  nutsu don ka fahimci abinda ake kira da Neman alkhairi ko neman arziki dolene ayi hakuri don cimma nasara , sa annan ka wanke zuciyarka da tunani ko bazaka sami arzikiba a rayuwa ko kuma ka raina hanyar nema don bakada tabbacin inda arzikinka yake ba. Komai lalube akeyi sai a dace. Akoda yauce kasa a ranka kai mai nasarane   haka zaisa karika nasara. karika watsi da maganganun wayadda talauci yai mutsu rawani yai musu daurin talala yake hana su neman arziki yake kuma jefa tsoro a zukatansu da saurin gajiya wajen neman arziki. kaga Babu shakka irin  wannan alkhairi muna kwadaitar muku, wasu sai su zata shutarsu za ayi  a a ko kadan abin ba haka bane , akwai na gari akwai na banda iyaiyan banza ke shutar mutane. Duk abinda haka ganeba kayi tambaya matambayi bazai yuhu ya tabe ba. Yaka mata idan arziki baida kafan zuwa gunka to ya ka mata kai kayi kafan zuwa gareshi hakan ba gazawa bane. Hummm, Allah sarki duk wadda ka ganshi da naira ya sha wuya yasamu. Duk mai tunani ya samu kudi ba tareda aikiba to wannan akwai tabin hankali kansa, Ko sata zakayi sai kayi hikima da nazari bare kai wadda halal kake son samu. Ya ka mata kukan zakara ya tada  Dan kauye. To Ku sani yau ga alkhairi ya tawo har tafin hannunka ko computar ka to! Yazo da in gan taccen tsari free wato hanyar  samun kudi a hanya ta kyauta wadda basai ka turawa kowa kudi ba. Duk da cewa wannan ba shine kadai hanyar alkhairi a yanar gizoba amma wannan Nada sauki don baya bukatan wani ilimi mai yawa, Bazaka turawa kowa ko sisin kwabo ba. free ne ake samun samada naira dubu Dari shida da yankai cikin watanni kadan. Ga yadda ake farawa ka tabbata kanada gmail sai kayi register da wannan===> Baya bukatan cika komai email naka kawai ya isa . baya ya bude , ga aiki da zarikayi shine a saman website din gefen hagu zaka ga layuka uku a kwance ka taba zai nuno rubutu a Jere ka lura . Akwai free , saika danna bayan ya bude can kasa akwai roll ka danna kadan tseya zakaci kyautan Gram. 1 ko 10 ko 100 ko 1000 . ka gama wannan. Sai  smart contract shima ana tattabawa daga farko har karshe guda hudu. Sai gayyato aboki akwai link  Sai kallon bidiyoyi guda 4 ako wanne rana. A duk level da ka haura zasu baka gram 2 kyauta. Idan  ka gayyaci wani zasu baka gram 5 . Suna biya gram 500

Comments