Samun mijin aure

Asslamu akaikum dafatan kasancewa cikin koshin lafiya, Allah yasa haka ameen. Rayuwa tayi tsada cimma nasara yana wuya aure yayi wuya ga wasu, ga wasu n kuma abin ba wuya kasancewar suna da farin jini da daukaka wadda hakan yasa suke da masoya ko manema. Wadda hakan ga wasu matan basu sami damar hakan ba, Amma dukda irin farin jini da mace budurwa ko bazawara takedashi amma sai a rasa wadda zai fito da niyyar aure, ko kuma bafarin jini m ba manema gabadaya. Wannan sirrin dazanyi bayaninsa zai magance ko zai kawo mafida gameda rashin manema ko rashin samun mijin aure, kamar yadda Na fada a baya wani lokaci ga manema amma ba wadda yake zancen aure, wannan sirrin zai bijiro da wadda zai aureki , wannan sirrin nakune mata. Mata kadai ke wannan sirrin  akwai na mazan ma  wadda nayi post akansa musamman a YouTube channel nawa samun aure gana na miji SAMUN AURE GANAMIJI Akwai bayanin sirrin cikin bidiyo da bayani filla filla kan yadda zaki sami mijin aure SAMUN MIJIN AURE Mace budurwa ko bazawara wadda take Neman mijin aure kullum bayan sallan magariba da sallan isha i zata rikayin wuridin (bismillahir rahmanirrahim )×313, Sai kuma wannan salatin (sallallahu alamuhammadu)×313, Kan ace Kwana 40  za a samu mijin aure. Ga bidiyon bayanen ADDU'AN SAMUN MIJIN AURE

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa