Posts

Edexa superpowers projet mai inganci

Image
kamar yadda muka sani project da dama suke bayyana edexa network shima project ne mai inganci da tsare tsare masu kyau kuma ana airdrop kuma yanzu haka an bude EDEXA PRESALE edeXa, babban matakin blockchain na sarkar sarkar kasuwanci don kasuwanci, ya samu nasarar kammala saukar jirginsa na farko a watan Janairu. Tare da fiye da 280,000 wallets da 15,000 kamfanoni suna rayayye shiga cikin gwajin dandali, edeXa da nufin yin blockchain fasahar sauki ga kamfanoni da kungiyoyi. Dandalin yana ba da sabis da musaya masu yawa (APIs) ga abokan ciniki, yana daidaitawa tare da hangen nesa na kasancewa babban toshewar kasuwanci don kamfanoni da hukumomin gwamnati waɗanda ke da sauri da sauƙin amfani. edeXa yana fitar da darajar $45,000 na alamun EDX ga masu amfani waɗanda ke yin tambayoyi masu sauƙi. Yi rajista a Zealy kuma kammala aikin edeXa don samun XPs. Manyan mahalarta 500 tare da mafi yawan maki za su sami alamun EDX bisa tsarin rarraba da aka bayyana a ƙasa. Jagoran Matak...

Mafarkin yin sallah.

Mafarki wata hanyace wadda mutum ke riskan al amura cikin bacci maikyau ko Mara kyau, mafarki na iya zama bushara ga mai mafarki ko gargadi, bushara shine albishir da samun wani abin farinciki a duniya da samun wata rabo a lahiran sa. Gargadi ga mutum na iya zamo mumunan aiki da mai mafarki ke aikatawa ko yake kai ko zai auku dashi da tashin hankali da shiga kunci na rayuwa. MAFARKI DA YIN SALLAH Yana dauke da ababen farin ciki da samun alkhairi ga mai mafarki, Mafarki da sallah alkhairine ga mai mafarki kuma kamalane garesa cikin al uma(daukaka). Wadda yagani a mafarki yana sallah mikakkiya ya idar farillah ko nafila, zai sami albarka cikin lamarinsa kuma zaiyi nasara cikin harkokinsa. Wadda yagani a mafarkin sa yana sallah sallar tana kwabe masa wannan na nuna zai gudanar da hadahada na arziki yakuma sami alkhairi mai yawa. Idan mutum yagani a mafarki wasu ko wani na sallah amma banda shi , wannan mafarkin gargadine, zai shiga garari da kuncin a iyan kwanakin. Don samu...

Yadda ake wankan janaba,mukoyi ibada.

Asslamu alaikum warahmatullahi ta ala wabar katuhu, Ina mika gaisuwa Ga shugaban Halittu, sira da aminci su tabbata garesa tareda alayengidansa da sahabbansa , Annabi muhammadu sallalahu alaihi wasallam. Shine wadda yakawo Haske duniya waton ilimi wadda da wannan hasken muke gane yadda zamu fuskanci mahaliccinmu don yin ibada. JANABA yana daga cikin muhimman abubuwa da yakamata duk wani musulmi musamman baligi ko baliga susani. TAMBAYA: menene Janaba? AMSA; Janaba shine fitan maniyyi daga Al auran mace ko na miji a yayin saduwa ko mafarki ko makamantansa ko buyan kan azzari cikin farji. Janaba zai kama namiji da macen ko A yayinda maniyyi ya fito Janaba yasami mutum Ko kuma yayi taimama idan lalura ya samu kamar rashin ruwa ko sananin sanyi idan zai shutar. Shi Janaba yana kama namiji da mace kuma nauin wanka iri daya akeyi da niyya iri daya. Ya dace mutum ya iya wankan Janaba Dan inba laruriba sallah da Janaba baya halatta. Kuma duk ibada da aka aikata da jana ba ...

Karin girman Azzakari

Tsawon Azzakari Hakika mutane da dama suna fama da kankancewar azzakari kuma da dama daga cikin mata suna sha awar Babban azzakari duk da cewa babban zakari bashine ke saka nishadi Na saduwaba iyawa da sanin yadda ake sarrafa jima'i kadai yake saka mace taji tana samun gamsuwa dakai. Koda ace kanada babban azzakari bakada ilimin sarrafa mace bazata gamsu dakai ba don haka karamin azzakari bashine matsalar jima'i ba . Nafarko kazamto mai lafiya. Nabiyu Kazamto mai sanin salon saduwa. Kowane wata kana sabis na maranka waton magance cutar sanyi basir da sauran cutuka dake hana sha awa da takurrwar Al aura ya zamto ya kankance. Wasu mutane hilittassune yasa sukeda karamin azzakari wasukuma hakan ya farune sakamakon cutar basir da sanyin Mara wadda hakan yakan haifarda kankancewar Al aura. Ga yadda zaka kara girman azzakarinka yazamto yayi tsawo da kauri. Zanyi nuni da hanyoyi masu yawa ta yadda zaka sami damar kaurara azakarinka don gamsarda iyalinka. Wasu az...

Adduan neman abinci

KARANCIN ABINCI ___addu an yadda za a sami abinci, akaranta zuwa karshe za a amfana______ Abinci shine sinadarin farko wadda mutum yakesamun kuzari idan ya samu yaci. kamar yadda yake cikin wannan bidiyo. ADDU AN NEMAN SAMUN ABINCI Abinci shine lafiyan dukkan wani Abu mairai wadda zai sami walwala a yayinda yai arba da ita( abinci) don haka abinci nada matukar amfani ga remu baki daya Iowa yasan wannan. Misali; idan mutum ya ini bai Ciba sai kaga dukkan jikinsa sunyi sanyi. Idan likita zai bada magani zai tanbaya yaci abinci? Idan da lokacin sallah yayi kuma gashi an kawo abinci anso kafara da abinci don samun kuzari. Hakan yasa mutane suke fadi tashi don su sami abinda zasu ci. Acikin harkar Neman abinci wasu Na wahala matuka wasu kuma wahalar ba sosaiba kowa dai da yadda Allah ke saukake masa yanayin samunsa. Dangani yadda jama armu ke fama da yadda zasu sami abinci da abinsha bai yuhuwa ta Dadi Na lashi takobin kawo sirrin da za a sami kusanci Ga Mahaliccin abi...

Mafarkin Ruwan sama

FASSARAN MAFARKIN RUWAN SAMA Ruwan sama a mafarki rahamace, da alkhairi da arziki wajen wasu wadan su kuwa ukuba ne Ko bakin ciki Ko na dama. Idan ruwan sama ya kasance yayyafi ne to wadata ce da arziki, idan idan kuwa aka taka ruwa da tsawa to Yana nunawane abisa wahala da hadari idan a kebantaccen wurine wadda aka sani to Yana yin bakin cikin da zai Sami mazauna wurin. Idan kuwa aka yi mafarkin ruwan ya game gate makil to Yana nuna Garin zasu shiga wani wahala ma wuyacin. Idan kuwa aka ga gari mare hadari yayi gangami a at abaka ruwa ta Ko ina to hakika mutane zasu Sami wadata da farinciki.

Fassran mafarkin Ruwan Teku

FASSARAN MAFARKI NA RUWAN TEKU Asslamu alaikum mafarkin kogi na nufin sarkine Ko mulki mai karfi.idan mai mafarkin dan kasuwane to wannan yawan kaddaransane, idan mai neman ilimine malamin sane idan mutum ma aikacine to wannan aikinsane. Ko wanne mai mafarki zai fahimci haka daga matsayin sa. Wanda yayi mafarki ruwan kogi ya taba wani Abu to tabbas mutum zai Sami abin. Idan mutum yaga ya nutse a cikin kogi Hakan na nuna zaiyi mu amala da masu mulki. Idan kuwa ya ganshi Yana taka doron ruwa Ko Yana konce a kansa, to zaiyi mu amala da masu sarauta amma zai kasance cikin hasari da Lili kuwa ba a amincewa da dulmuya cikin ruwa. Wadda yai mafarki yaga ya shan ye ruwan kogi gaba daya to zai mallake duniya sannan rayuwan sa zaiyi tsawo. Idan kuwa ya ga ya Shane ruwa har ya bar saura zai Sami arziki mai yawa sannan har ya mutum bazai iya cinyewa ba. Idan kuwa neman ya sha ruwan yake Hakan na nuna Yana neman aiki wajen masu mulkine. Idan kuwa mai mafarkin yaga ya ketare kogi to ha...