Posts

MAJLABULKHAIRI

MAJLABULKHAIRI wannan wata turarene na hayaki wadda ake amfani da ita wajen samun alkhairi a harkan kasuwanci Ko makaranta Ko kuma samun kwarjinin a cikin Jama a Ko samun farinjini, amfani dashi. sannan Yana daidaita sakanin Mata da miji idan suna yawan samun damuwa hayaki da wannan turare Yana da matukar amfani yana taimakawa wajen samun mijin aure. idan Tana hayaki dashi Ko Yana hayaki dashi Yana jawo hankalin saurayi Ko budurwa zuwa gareka. Ana samun hayakin MAJLABULKHAIRI a Islamic medicine akwai na ruwa, na ruwan ana sha ana kuma digawa a ruwa Asha ko ayi wanka dashi amfani su daya dana hayaki, idan mace zatai lalle kunshi idan ta saka ruwan MAJLABULKHAIRI a ciki ta kwaba ta Sanya a hannun ta Allah zai sanyawa hannun albarka, Don haka inaga yanada kyau mutum ya jarraba wannan tularen.

MAGANIN MALLAKA

SIRRIN mallaka. Asslamu alaikum iyanuwa Maza da Mata musamman iyan Mata da samarai masu neman aure wannan sirrin zai taimaka Kai harda matan aure. SIRRIN MALLAKA barka da warhaka barka da sake sahaduwa cikin wanna sirrin duk da akwai sirrika da dama na neman soyayya to amma wannan dazan sake mujarrabine mai zafi, don samun soyayya ga duk wadda kaba yaci Ko kika bashi yaci zaiji Yana sonki matuka. Mata da Maza zasu iya yi ba wata matsala ga yadda sirrin yake.Ana samo dabino guda goma shaTara 19 ako wanne dabino ana tofa (BISMILLAHI RAHAMANIRRAHIM )19. sannan ako wanne dabino ana tofa wannan Aya kafa 19 ( WAALKAITU ALAIKA MUHABBATAN MINNI) ako wanne guda harka gama.ga BAYANIN cikin video GA YADDA BAYANIN SIRRIN MALLAKA To duk wadda yaci wannan dabino zai soka Ko zai so ki matuka. Ba rabuwa mujarrabun sirrine na gaske. Ana iya raba dabinon ga Jama a daidai har su kare Ko abaiwa mutum daya zaka samu zaka tan mutane da suka ci da yardan Allah. Allah ya bada sa a ameen. GARGAD...

SIRRIN RABBANA ATINA....

Asslamu alaikum da fatan alkhairi, wannan wata taimakone da malam yai bayaninsa ga wadda yake da bukata ta gaugawa a wurin Allah ma daukakin Sarki Bayan Sallan isha'i saika karanta suratul yasin kafa 4 sannan saikayi wuridin "YA ALLAHU YAWAHHABU", *1111 sannan saika roki bukatarka wujen Allah bukatan zai biya. Wannan Yana daga faidojin suru yasin da yadda ake amfani dasu da sunayen Allah kyawawa da yadda masu ilimi waton malamai suka xakulo mana yadda zamu yi amfani da ita. 

KANKANCEWAR AZZAKARI.

Dalilin dake sa Matasa matsala kankancewan gaba waton azzakari. Asslamu alaikum, dafatan mai kara na lafiya. Dalili dake saka matasa suke yawan Fama da kankancewan azzakari shine yawan sha awa wadda yake gangaro da ruwan sha awa zuwa Mara, wani zai fito wani zai zauna a Mara bazai kuma komawa inda ya tahoba. Hakan kan haifarda matsalar illar sanyin Mara wadda yake rike jijiyoyin alauran da namiji yadinga gani gabansa na komawa karami Kamar na dan yaro, Ko kuma dauke wan sha awa tasameshi yaji bayada sha awa gabadaya. Ko wajen iyali ya gagara burgewa. Abubuwa 3 illarsu a Mara Yana haifarda matsalar sanyi. 1.Maziyyi. 2.wadiyyi. 3.maniyyi. MENENE MAZIYYI? Maziyyi wani ruwane fari wadda yake fitawa daga gaba da namiji Ko mace a yayin sha awa, Ko kallon bidiyoyin dake tada sha awa Ko tunani Ko wassanni basa a lokacin wani ruwa fari na fita mai yauki shi ake kira da maziyyi. Yawan fitarda wannan ruwa Yana kawo matsalan kankancewan gaba da ragewa jijiyo...

Greetin in Islam

Assala-u-alaikum. Before down of Islam, the Arab used to greet each other with expression like HAYA KALLAH which means my Allah keep you alive. Islam introduced a new greeting  ASSALAMU ALAIKUM. It means may you be saved from all forms of grief, hardship and misery.        Allah subhanahu wataalah says in Qur'an:surah Alhashir#23 He is Allah and there is no other worth worshipping than Him. He is the sovereign lord, the Holy one,peace ,keeper of faith, the Guardian, the majestic, the mighty,the powerful, the superb, Glory to Allah who is above all that which they ascribe to him. asslam is one of the glorious names of Allah. We understand the meaning, significance and use of this word salam.  Assalam-u-alaikim, This Islamic greeting is better than the greeting of love which is used by all the other nations. This is due to the following reasons:-it not just an expression of love but the reason and logic for this love is expressed ...

APPLICATION OF SURA YAASIN

The prophet Muhammad (s.a.w) speaks out on the attributes of sura YAASIN as below:- ___1__whosever recite s the yasin to place Allah, all his/her sins shall be forgiven.  ___2___He who recites it to a dying person, will ease the pain of death. ____3____ The sura is the heart of Qur'an. If some one recite the surah, the same is blessed with the reward of reciting the Qur'an for ten times. ___4____if any of the pesones is punctual in the recitation of the surah in the night  he/she  shall leave the world as honored as that of a martyr.______5___He who recites it to a mother suffering the pains of difficult childbirth. Will bring comfort and easy birth upon her.___6__Ibnu Abbas reported that whoever recites yasin when he get up in the morning will be granted a day without difficulties. Until night. Whoever recites it at night will be granted a night without difficulties  until the morning.____7____For seeking urgent solution to problems.recite the whole chapter 4 times...

Himma Arayuwa.

Rayuwa bazata kasance tayi ma anaba said a abinyi dolene danadam yayi nazarin abinyi wadda zai kawo masa mafita a rayuwarsa Na duniya don ya kasance cikin mutane masukima da daukaka. Sana a shine hanya na farko wadda mutum zaikoya ya kware kanta sannan kwaraiwar saitaimasa hanyar samun alkhairai mash yawa, akwai hanyoyin dogaro ga rayuwa wadda ake samun rufin asiri da ita kamar kasuwanci da aikin gwamnati Mona wata ma aikata maizaman manta duksuna da kyau kuma sana smarwa dan Adam abubuwan mass rufi da dogaro a rayuwa.Sannan kuma sai ayyukan yanargizo wato (internet)sums akwai abubuwan aiwatarwa da dama wadda mutane da yawa suna amfana da lamarin wadda bayanen Nada yawan gaske wani lokaci zan zubobayanai kan yadda yanar gizo tasa wasu farin ciki a rayuwarsu. Amma ina so ka sani yamai Kara tu Samsun abinyi don gujema zaman banza shine ya cancanta gawadda yakeda hankali kuma yakeso labarinsa tayi armashi gana baya.Sannan inaso kara da hakuri da juriya don cimma manufa dalili dayasa Na f...