SIRRIN RABBANA ATINA....

Asslamu alaikum da fatan alkhairi, wannan wata taimakone da malam yai bayaninsa ga wadda yake da bukata ta gaugawa a wurin Allah ma daukakin Sarki Bayan Sallan isha'i saika karanta suratul yasin kafa 4 sannan saikayi wuridin "YA ALLAHU YAWAHHABU", *1111 sannan saika roki bukatarka wujen Allah bukatan zai biya. Wannan Yana daga faidojin suru yasin da yadda ake amfani dasu da sunayen Allah kyawawa da yadda masu ilimi waton malamai suka xakulo mana yadda zamu yi amfani da ita. 

Comments

Post a Comment