KANKANCEWAR AZZAKARI.

Dalilin dake sa Matasa matsala kankancewan gaba waton azzakari. Asslamu alaikum, dafatan mai kara na lafiya. Dalili dake saka matasa suke yawan Fama da kankancewan azzakari shine yawan sha awa wadda yake gangaro da ruwan sha awa zuwa Mara, wani zai fito wani zai zauna a Mara bazai kuma komawa inda ya tahoba. Hakan kan haifarda matsalar illar sanyin Mara wadda yake rike jijiyoyin alauran da namiji yadinga gani gabansa na komawa karami Kamar na dan yaro, Ko kuma dauke wan sha awa tasameshi yaji bayada sha awa gabadaya. Ko wajen iyali ya gagara burgewa. Abubuwa 3 illarsu a Mara Yana haifarda matsalar sanyi. 1.Maziyyi. 2.wadiyyi. 3.maniyyi.
MENENE MAZIYYI? Maziyyi wani ruwane fari wadda yake fitawa daga gaba da namiji Ko mace a yayin sha awa, Ko kallon bidiyoyin dake tada sha awa Ko tunani Ko wassanni basa a lokacin wani ruwa fari na fita mai yauki shi ake kira da maziyyi. Yawan fitarda wannan ruwa Yana kawo matsalan kankancewan gaba da ragewa jijiyoyin azzakari power a wajen saduwa da iyali. MENENE WADIYYI? Wadiyyi shi fiffarshi Kamar maziyyi ne amma shi a yayin gama fitsari yake fitowa, amma duka sha awa shike tunkudosu. Amma shi baya zuwa a locin sakamakon karfin sha awa. shi maziyyi a lokacinda sha Awan ke tashi yake fita. Daga shi sai maniyyi. Dukkansu sunada matsala ga lafiyan mutum. MENENE MANIYYI? Maniyyi wani ruwa mai kauri wadda yake fita a yayin mafarki Ko saduwa Ko firgita Ko tsorotarwa. a duk lokacinda maniyyi ya fita wani dankadan na saura a Mara shi ake kira da mataccen maniyyi. Yana haifarda matsalar shi won sanyi inhar ba a dace da magani ba. Yanada kyau lokaci lokaci arika shan maganin wankin Mara zai taimaka wajen tafiyar da shutar sanyi a Mara. Sannan a kauracewa abinda zai Haddaso Maka shutar sanyi. Misali idan namiji Ko mace suka sadu da daya wadda ke da shutar sanyi zai rabi dayan mace Ko namiji, kowa na iya Raba. Sannan a kauracewa karance karance na batsa wadda yake motsa sha awa matuka da kallo bidiyoyin batsa da nakamantan muggan ayyuka dake gangaro da ruwan sha awa a Mara.

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa