Posts

FALALAN BISMILLAH

Aslamu alaikum iyan uwa , bismillahi rahmanirrahin Allah ma daukakin sarki a cikin wannannan ismi take wadata bayinsa daita kuma yake ciyar da bayinsa ,yanada kyau a rpkeshi da ita don samun mafita da biyan bukatu na duniya kai harda na lahiran, da wannan airrin akan nemi tsarin Allah aubhanahu wata ala daya kare mutum daga wasu matsibu na rayuwar duniya wada suka hadada talauci, raahin lafiya da wasu matsa loli na rayuw. Hakan alanyi amfani da sirrin bismillah domin samun biyan bukata.     Inakuma iya amfani da bismilla  son Neman budi a kasuwa don comma cinekeyya mai karfi don samun wadatuwar kasuwa. zamu kawo yadda ake amfani daau nan gaba in Allah yaso don't jama a su amfana. Malaiku masu gadin wutan kahannama su goma sha tara ne, To akanyi zikirin bismillah ko wane rana kamar gma shatara adadin harufansa don neman kariya daga sharrin wadancan zabaniyawar.ages/foursixeight.gif" border="0"> Haka kuma ana  iya amfani dashi ga marasa lafiya do...

MAFITA A RAYUWA

Asslamu alaikum  iyan uwa arayuwa akwai matsala ko damuwa wadda ba wadda yake sha anwan yaga ya fada ciki ko shi kansa ko wani nashi, akwai matular takaici ashe da kullewan kai idan mutum na cikin ma wuyacin rayuwa walau talauci ko nashi ake binka ko rashin lafiya  ko kpkarin cimma wada mafita na rayuwa,duk abubuwane wada ba a sonsu amma sai yakan faru abisa wasu sababi ko ince wasu dalilai. dukkan wani abu daka ga yake faruwa walau da kai ko ga wani mai kyau ko mara kyau duk sunada sababbinsu, to kaga inkaga kasinci kanka cikin wani hali mai kyau ko mara kyau sakamakon wani aikine wada ta gabata ko ake ciki. Neman mafita kan hali na wahala abune mai kyau musammam mai tunani kan yadda yake ttausaywakansa ya kuma nema sauki ga Allah saiya yaye masa. Babu ko shakka maluma suna bayani yadda dan adam yake fadawa tarkon  kunci na rayuwa da yadda Zai nami sauki Allah yaye lmasa da tauhidi da iklasi, face Allah ya dubeshi ya tausaya masa yakuma warware masa damuwarsa. ...

MAGANIN RASHIN LAFIYAN JIKI

Asslamu alaikum.idan kana da rashin lafiya ko wace irice a jikinka, to saika karanta falaku nasi ka tofa a duk inda  yake maka shiwo kashafa da tafin hannunka. Allah madaukakin sarki zai dauke radadin ciwon. An karbodaga Aish(R.A)race manzon Allah (s.a.w) yakasance  idan idan yana hin eadadin wani ciwo,said yadinga karantawa Kansas falaki da nasi yana tofawa,a yayinda cutar tayi tsani to nice name tofawa a gareshi. Ina shafawa da hannunsa. Ruwayar muslim. Idan mutum yana fama da kawaneirin rashin lafiya ana iya karanta falakinasi ana tofawa ga Mara lafiya .Allah madaukakin sarki zaibada lafiya.

ADDU AR KARIRA DAGA MAYU

Idan mutum  yana fama da mayu ko yana tsoron mayu ko kuma mayu sun sashi a gaba to yadinga karanta wanban asura yana tofa a jikinsa , koga iyaiyansa koga jikoki masu fama da muggan mafarkai. Ga yadda za a karanta kamar haka. KUL A UZU BIRABBIN FALAKI-LAHAULAWALA KUWATTA ILLABILLAHI MINSHARRI MA KALAKAI-LAHAULA WALA KUWWATA ILLABILLAHI WAMIN SHARRIN GASIKIN IZA WAKABA-LAHAULA WALAKUWWATA ILLA BILLAHI WAMIN SHARRIN NAFASATI FIL UKADI-LAHAULA WALA KUWWATA ILLA BILLAHI WAMINSHARRIN HASIDI IZA HASADA-LAHAULA WALA KUWWATA ILLA BILLAHI. in sha Allahu za ati nasara.
Idan lamari ya dagule ma ana aka kulle mass kofar arziki yakeso Alla subhanahu wata ala ya buds mass .to yadinga yin sallar walaha Rama 4  abatan fatiha yadiga karanta falaki da nasi kafa uku uku sannan a bayan sallama  ya karanta addu a mai zuwa kafa 41 ALLAHUMMA RAHMATA ARJU FALATAKILNI ILA NAFSI DARFATA AINI WA ASLIHLI SHA ANI KULLAHU LA ILAHA ILLA ANTA.

Fitar da aljani daga jikin mutum

Asslamu alaikum idan ana so a fitar da aljani daga jikin biladam ko ya kone shi,to a karanta kulauzu birabbin falaki kafa bakwai akunnen dama sannan a karanta kul auzu birarrabinnas kafa 7 a kunnen hagu.sannan a kuma karanta ayarul kurciyyu kafa 7 a cikin kunnansa. Sannan a karanta addua mai zuwa kafa7 a cikin kunnan  Aljanin zai fita koya konne da yardan Allah. RABBI A UZUBIKA MIN HAMAZATI SHAYADIN WA A UZUBIKA RABBI AN YAHDBURUNI.

AMFANIN HABBATUSSAUDA A TAKAICE

Habbatussauda yanada matukar amfani  ga jikin Dan Adam  wada hadisai da dama an rawaito annabi sira da aminci su tabbata agreshi tareda alayengidansa, yana cewa habba yana maganin dukkan cuta, sai a kula da wannan magani da manzon Allah yace yana maganin cututtuka masu yawan gaske a jiki. don sauraren bayanen cikin sauti da karuwa da ilimin yadda ake sarrafa habbatussauda ta hanyoyi da dama adanna wannan jan rubutun AMFANIN HABBATUSSAUDA A JIKIN DAN ADAM Mutuwane  da tsufa kawai habba bai magani' an kuma gano yana tsayar da jini a yayin jin ciwo ya kuma busarda rauni, yana kuma kashe shutar totonos da ake dauka daga jikin karfe a yayin jin ciwo. Ga masu fama da rashin barci kuwa su sha da ruwan sanyi kamun likacin barci .karin bayani na cikin wannan bidiyo. AMFANIN HABBATUSSAUDA A JIKIN DAN ADAM