MAFARKIN SHAN MADARA

Mafarki da Shan Madara. Assalamualaikum warahmatullahi ta ala wabar katuhu iyan uwa barkanmu da warhaka da saduwa daku a yau, kamar yadda yazo a littatafai da dama wadda maluman mafarkai ke wallafawa mafarki hanyace da Allah subhanahu wata ala ke sanadda bayinsa gameda wasu muhimman abubuwa dake faruwa ko yake faruwa da bayinsa musamman bayinsa wadda suke da cikekken imani, nayi amfani da bayi nagari anan dalili don nuna muku tasirin mafarki ga bayi nagari kamar Annabawa da sauran bayi na gari da suke kan hanya mikakkiya su idan sunyi mafarki yana zama gaskiya sabanin wayadda ba nagariba duk da cewa bako wane mafarkine ke zuwa daga ubangijiba dalili shedanu kan sanya mafarki.amma duk da hakan cikin mutane wasu lokutan akan cinci mafarki na gaskiya . idan muka Tuna duk wadda baya Tareda Allah to shedan zai kasance abokinsa. idan shedan yakasance abokinsa, musani duk wadda yake shudanya da sabo ba lalle komai nashi yazama karbabbiyaba, mafarkin sa zai rika bashi nuna masa sabanin yadda kowa ke zato, misali; idan yaga abu ya faru to a zahiri bazai faruwaba wannan misaline rikicewar da Mai mafarki ke ciki. wadda ga bayi na gari mafarkin ba haka yakeba, Yadda mafarkin bayi nagari ke kasancewa LOKUTAN DA MAFARKI KE ZAMA GASKIYA mafarki da Shan Madara mafarkine na alkairi Ga Mai mafarki musamman idan mafarki yazo lokutan da mafarkin zai Zama gaskiya kamar baccin Rana tsakiyaddare zuwa karshenta. idan mutum yaga a mafarkin sa yasha Madara Yana nuni wa Mai mafarki sha hara da Anfanuwa zuwaga wani abu dayake dashi. mafarki da Shan Madara za a sami ilimi Mai albarka kuma za a amfana da ilimin, wannan akan samu daliban ilimi da malamai ko ma abota kayarda wani ilimi. ko wane irin mutum da yadda mafarkin ke nufi gare shi. To idan Dan kasuwa yaga yasha Madara zai sami alkairi Mai yawa a kasuwancinsa. To idan mace Mai ciki tayi mafarki tana Shan Madara fa? ko kuma yaron gida ko wani mutum nadabam wadda bai aikin komai yaga ya sha madarafa? ko budurwa wadda batada aure, Sai ku Duba wannan don samun bayanen su cikin bidiyo da bayane masu gamsarwa MAFARKI DA SHAN MADARA

Comments

Popular posts from this blog

Illoli da Magungunan Karfafa Aure ga Mata

MAGANIN MALLAKA

Gyaran Nono ga Mace: Maganin Gargajiya da Muhimmancinsa