Mafarki da babban mutum.
Mafarki da mutum maikima da daraja waton babban mutum, yana kamawa daga dukkan mutumin da Za a iya neman alfarma gunsa ko taimako shugaban kasa sarki ko mai unguwa ko limami, Duk yanacikin jerin manyan mutane masu kima da daraja Da makamatan su. Wani lokaci zakaga kayi mafarki da daya daga cikinsu sarkin garinku ko gwamnan garinku. Ko wani mai Kudi Fassaran mafarkin na zama dayane Kamar yadda zanyi bayaninsa a gaba. To yanzu Bari mu Dan karu da wani abu, wadda ya shafi mafarkin. Iyan uwa mafarki wani al amarine dake haskaka maka rayuwarka Don Ka San yanayin da kake ciki, Mafarki fitilace, mafarki ganine daga cikin gani wadda halittu suke gani wadda bada ainihin idanuwa na zahiriba. Amma wasu basa mafarki wasu kuma idan sunyi mafarkin idan sun tashi daga bacci sai sugar sun mance ko suyi sukasa tunawa hakan Na faruwa damutane da dama, Amma mu mudubine da mafarki wadda mutum yayi bai kuma mantaba. Da kuma rike lokaci da mafarn Ya faru don akwai lokutanda m...