MAJLABULKHAIRI
MAJLABULKHAIRI wannan wata turarene na hayaki wadda ake amfani da ita wajen samun alkhairi a harkan kasuwanci Ko makaranta Ko kuma samun kwarjinin a cikin Jama a Ko samun farinjini, amfani dashi. sannan Yana daidaita sakanin Mata da miji idan suna yawan samun damuwa hayaki da wannan turare Yana da matukar amfani yana taimakawa wajen samun mijin aure. idan Tana hayaki dashi Ko Yana hayaki dashi Yana jawo hankalin saurayi Ko budurwa zuwa gareka. Ana samun hayakin MAJLABULKHAIRI a Islamic medicine akwai na ruwa, na ruwan ana sha ana kuma digawa a ruwa Asha ko ayi wanka dashi amfani su daya dana hayaki, idan mace zatai lalle kunshi idan ta saka ruwan MAJLABULKHAIRI a ciki ta kwaba ta Sanya a hannun ta Allah zai sanyawa hannun albarka, Don haka inaga yanada kyau mutum ya jarraba wannan tularen.