Posts

Sirrin Bissmillah Kashi na (02)

Image

MAFARKIN AIHU

Image
Mafarkin Aihuwa nadaga mafarki daya addabi matayen mu a yau musamman iyan mata wadda muke yawan samun yawan tanbayoyi kan mafarkin aihuwa a mafarki hakan yasa muka zakulo muhimman bayanai kan mafarkin aihuwa ta yadda za a karu . Mafarkin aihuwa yakan shafi jinnu bayani na cikin wannan bidiyo.

MAGANIN FARINJINI

Image
Farin jini nada matukar muhimmanci duk abibda kakeyi idan ba farin jini to baza a ga cigaba ba, kiwane irin nasara yanada hadin da farin jini da kwarjini don Haka a saurari wannan bidiyo dake kasa don samun bayanai kan yadda za a sami farin jini da daukaka tamkar farin wata.

SIRRIN HABBATUSSAUDA

Image
Habbatus sauda nada mautukar amfani mai tarin yawa wadda manzon Allah ya ambaceta da habbatul barka, yana maganin cututtuka masu yawa cikin jikin dan adam. Kuma yana maganin cutuka masu yawa, yana warkarda dukkan shuta. Saidai mutuwa da tsufa, don sanin yadda za ayi amfani dasu samun waraka asaurari bidiyo dake kasannan.

ADDU AN CIWON KAI

Image

BULLAR CUTAR CORONA VIRUS

Tun lokacin da aka fara samun bullar cutar coronavirus a Wuhan China a watan Disamba na shekarar 2019 sama da mutane 5000 ne aka rubuta a duk duniya.  Wannan labari ya haifar da damuwa da yawa a duniya, yana sa tattalin arzikin gaba ɗaya ya dakatar da rarrabe 'yan uwa.  Yayinda masu bincike ke kan ƙafafunsu suna ƙoƙarin neman maganin dindindin game da kwayar, yakamata a yi amfani da ƙoƙarin sirri don gujewa kamuwa da cutar.  An yi sa'a, matakan da za a ɗauka suna da sauƙi kuma mai araha.   Wanke hannuwanka akai-akai tare da sabulu da ruwa na akalla aƙalla ashirin kowane lokaci ko ɗaukar kusa da tsabtace hannu tare da aƙalla kashi 60% na giya.  Tabbatar da cewa kuci gaba da shafa hannayenku har sai sun bushe.  .  Yatsunmu masu ɗaukar ƙwayoyin cuta ne da gaske saboda suna taɓa yawancin wurare fiye da kowane ɓangarorin jikinmu.  Dole ne muyi amfani da ATM, mai haɓaka, hawa motar bas da sarrafa kwamfutoci, kawai don ambata kaɗan kuma muna buƙatar...

MAJLABULKHAIRI

MAJLABULKHAIRI wannan wata turarene na hayaki wadda ake amfani da ita wajen samun alkhairi a harkan kasuwanci Ko makaranta Ko kuma samun kwarjinin a cikin Jama a Ko samun farinjini, amfani dashi. sannan Yana daidaita sakanin Mata da miji idan suna yawan samun damuwa hayaki da wannan turare Yana da matukar amfani yana taimakawa wajen samun mijin aure. idan Tana hayaki dashi Ko Yana hayaki dashi Yana jawo hankalin saurayi Ko budurwa zuwa gareka. Ana samun hayakin MAJLABULKHAIRI a Islamic medicine akwai na ruwa, na ruwan ana sha ana kuma digawa a ruwa Asha ko ayi wanka dashi amfani su daya dana hayaki, idan mace zatai lalle kunshi idan ta saka ruwan MAJLABULKHAIRI a ciki ta kwaba ta Sanya a hannun ta Allah zai sanyawa hannun albarka, Don haka inaga yanada kyau mutum ya jarraba wannan tularen.