MAFARKIN SHAN MADARA
Mafarki da Shan Madara. Assalamualaikum warahmatullahi ta ala wabar katuhu iyan uwa barkanmu da warhaka da saduwa daku a yau, kamar yadda yazo a littatafai da dama wadda maluman mafarkai ke wallafawa mafarki hanyace da Allah subhanahu wata ala ke sanadda bayinsa gameda wasu muhimman abubuwa dake faruwa ko yake faruwa da bayinsa musamman bayinsa wadda suke da cikekken imani, nayi amfani da bayi nagari anan dalili don nuna muku tasirin mafarki ga bayi nagari kamar Annabawa da sauran bayi na gari da suke kan hanya mikakkiya su idan sunyi mafarki yana zama gaskiya sabanin wayadda ba nagariba duk da cewa bako wane mafarkine ke zuwa daga ubangijiba dalili shedanu kan sanya mafarki.amma duk da hakan cikin mutane wasu lokutan akan cinci mafarki na gaskiya . idan muka Tuna duk wadda baya Tareda Allah to shedan zai kasance abokinsa. idan shedan yakasance abokinsa, musani duk wadda yake shudanya da sabo ba lalle komai nashi yazama karbabbiyaba, mafarkin sa zai rika bashi nuna masa sabanin ya...