Posts

Showing posts from November, 2021

Mafarkin wuta

mafarki baiwane da bushara ga mai mafarki, musamman idan akasmu mafarki a lokutanda mafarki zai iya zamo gaskiya wadda a channel namu na farraran mafarki munsha fada, tsakiyad dare karshen dare,a baccin dare kenan a baccin rana da sauran bayane kan lokutan mafarki a duba jan rubutu dake kasa. Mafarkin wuta wani irin mafarkine wadda yake bayyanar da wani al amari muhimmi ga mai mafarki. Wani bangare mafarkin wuta yanan zama alkhairi wani lokaci baya zama alkhairi Tayaya yake zama alkhairi da kuma sharri zaku duba Wannan   MAFARKIN WUTA gani da duba da bincike ya nuna. Mafarkin wuta bayan    Ya faru da mutum cikin dare koda rana musamman lokutan da mafarki ke zama gaskiya, misali tsakiyar dare da karshen dare, haka kuma a yayin baccin rana da kuma bayan sallan asuba. Zai iya zama gargadi ga mutum ko kuma bushara ga mutum. Wani lokaci mutum zai yi mafarki wuta Na konashi ko kuma wuta Na cin wani abu ko kuma yaga wuta naci a wani wuri,  Mafarkin wuta yanada yanayi naban ts...

MUTUM DA MAFARKI

Mafarki yakasance muhimmin al Amari wadda Jama a da dama sukan samu kawunan Su ciki a yayin bacci . Maza da Mata kanyi mafarki haka Yara da suffai kanyi mafarki iri daban daban,  Amma mafarki dayafi Jan hankalin shine mafarki da mutum yayi ya kasa mantashi ko bayan ya Tashi daga bacci ko Wani lokaci Mai tsawo. Tambaya, tun Nakasa manta mafarki hakan na nuna mafarkin Mai yuhuwane? Amsa, a a mafarki akwai Na gaskiya akwai wadda bana gaskiyaba. Yadda ake gane mafarki wadda bana gaskiyaba Yana nuni da zahirin lokacin da mutum yayi mafarki da dare ko Rana don akwai yanayi da mafarki bazai Zama gaskiyaba. don Karin bayani Kan lokacin da mafarki zai Zama gaskiya ko bazai zama gaskiyaba Sai a ziyarci na Yanada kyau mutum Idan yai mafarki mussamman wadda ya taba zuciya Idan kana Neman tsari da wannan mafarkin Idan harkana gani Na sharrine ko kana sammanin alkhairi ne yanada kyau kayi sadaka da wani Abu wadda Allah ya hore Maka , Sai kayi niyya Ya Allah ka tabbatar mun alkhairi dake cikin ...