YADDDA ZAKA SAMI KUDI A SAMAN INTERNET.
Da gmail dinka zaka samu makudan kudi masu yawa wadda zasu isheka walwalar shekara nasan zakayi mamaki ko gaskiyane a karanta zuwa karshen wannan rubutu, na kuma tabbata da gmail account dinka waton email dinka , idan kayi wannan aiki zakayi murna da murmushi sosai kuma wata rana za ayi mini godiya idan har aka cire kasala akayi hakuri za a dace. ka karka zata yanke tsaka ba don komai sai don ina da tabbaci akan haka, hakanka zata cimma ruwa cikin lokaci kalilan. Kamun na ci gaba mai karatu ka taba aiki a biyaka ladan aikin dakayi a yanargizo kuwa? Idan baka tababa wannan site zasu biyaka. ` In baka taba ba ka fara da wannan aiki, da da bayaninsa zai zo a gaba. Ka dai tseya ka nutsu don ka fahimci abinda ake kira da Neman alkhairi ko neman arziki dolene ayi hakuri don cimma nasara , sa annan ka wanke zuciyarka da tunani ko bazaka sami arzikiba a rayuwa ko kuma ka raina hanyar nema don bakada tabbacin inda arzikinka yake ba. Komai lalube akeyi sai a dace. Akoda yauce kasa a...