KANKANCEWAR AZZAKARI.
Dalilin dake sa Matasa matsala kankancewan gaba waton azzakari. Asslamu alaikum, dafatan mai kara na lafiya. Dalili dake saka matasa suke yawan Fama da kankancewan azzakari shine yawan sha awa wadda yake gangaro da ruwan sha awa zuwa Mara, wani zai fito wani zai zauna a Mara bazai kuma komawa inda ya tahoba. Hakan kan haifarda matsalar illar sanyin Mara wadda yake rike jijiyoyin alauran da namiji yadinga gani gabansa na komawa karami Kamar na dan yaro, Ko kuma dauke wan sha awa tasameshi yaji bayada sha awa gabadaya. Ko wajen iyali ya gagara burgewa. Abubuwa 3 illarsu a Mara Yana haifarda matsalar sanyi. 1.Maziyyi. 2.wadiyyi. 3.maniyyi. MENENE MAZIYYI? Maziyyi wani ruwane fari wadda yake fitawa daga gaba da namiji Ko mace a yayin sha awa, Ko kallon bidiyoyin dake tada sha awa Ko tunani Ko wassanni basa a lokacin wani ruwa fari na fita mai yauki shi ake kira da maziyyi. Yawan fitarda wannan ruwa Yana kawo matsalan kankancewan gaba da ragewa jijiyo...