Posts

Showing posts from June, 2024

ADDU AN FARIN JINI CIKIN JAMA A.

Image
Addu an farin jini da sunan Allah Ya wadudu yanada matukar tasiri da inganci kuma mujarrabine wadda anajarrabashi ana dacewa da iko Allah da karamar sunansa na ya wadudu, Hakan naga yadace na sanardashi ga iyan uwa maza da mata yara da manya don su amfana da wannan sirrin da yadda ake amafani dashi wannan suna na FARIN JINI Ana karanta wannan suna kan a FIFA daga gida ko shiga taro sau 33 , wadda hakan zai Samar da farin jini da yardan Allah cikin jama a. Akwai Bayane kan wannan sirrin cikin bidiyo da Karin Haske kan yadda za a yi amfani da wannan suna na ya wadudu don samun farin jini da daukaka. Don Karin bayani aduba wannan bidiyon BAYANAI KAN SIRRIN FARIN JINI DA DAUKAKA A RAYUWA