Posts

Showing posts from March, 2023

Mafarkin yin sallah.

Mafarki wata hanyace wadda mutum ke riskan al amura cikin bacci maikyau ko Mara kyau, mafarki na iya zama bushara ga mai mafarki ko gargadi, bushara shine albishir da samun wani abin farinciki a duniya da samun wata rabo a lahiran sa. Gargadi ga mutum na iya zamo mumunan aiki da mai mafarki ke aikatawa ko yake kai ko zai auku dashi da tashin hankali da shiga kunci na rayuwa. MAFARKI DA YIN SALLAH Yana dauke da ababen farin ciki da samun alkhairi ga mai mafarki, Mafarki da sallah alkhairine ga mai mafarki kuma kamalane garesa cikin al uma(daukaka). Wadda yagani a mafarki yana sallah mikakkiya ya idar farillah ko nafila, zai sami albarka cikin lamarinsa kuma zaiyi nasara cikin harkokinsa. Wadda yagani a mafarkin sa yana sallah sallar tana kwabe masa wannan na nuna zai gudanar da hadahada na arziki yakuma sami alkhairi mai yawa. Idan mutum yagani a mafarki wasu ko wani na sallah amma banda shi , wannan mafarkin gargadine, zai shiga garari da kuncin a iyan kwanakin. Don samu...