NEMAN BUDI A KASUWA
Asslamualaikum iyan uwana matasa muasamman iyan kasuwa da wayadda suke bibiyan wannan shafi maza da mata yau ga sirrin mai karfin ban mamaki ga masu sana oi da wadda suke neman budi da nasara gun Allah subhanahu wata ala don samun nasara kan wani abu da mutum yake bukatan tabbatuwar sa. Zai iya jarraba wannan sirrin mujarrabine watgon anyi an gani da yardan Allah. Don haka idan kanaso kami budi ko nasara kan wani al amari to tashi kayi alwala kayi nafila raka a biyu fatiha da suratul nasri waton izaja a nasrullahi walfath... Harzuwa karce kafa goma ako wane raka a , sai a sallameayi wuridin bismillah kafa 313 sa annan ayi wuridin wannan aya 313 shima sai a roki budi ko nasara da yardan Allah za a ga biyan bukata. Karin haske . A kuala raka o in ajere akeyinsu Hudu duka waton zama daya sai sallame sai ayi wuridai ba a tashi sai an gama, ko yaushe anayi amma da bayan bagrib suwa isha i zaifi da tsakaddare kuma. Alla ya bamu sa a ameen. Aziyarci wannan.